fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Bidiyon yanda wasu masoya suka makale yayin da suke Zina: Budurwar sai kurma ihu take

Wasu masoya da suke lalata sun makale inda lamarin ya dauki hankula.

 

A  taru dan kokarin rabasu amma abin ya faskara inda aka ji budurwar na ta kurma uban ihu.

 

Lamarin dai ya farune a kasar Ghana kamar yanda Newspremises ta ruwaito. An alakanta hakan da sihiri.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *