fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Bidiyon yanda ‘yan Bindiga suka kashe ‘yansanda 5 da kone ofishinsu a jihar Anambra

‘Yansanda 5 ne ‘yan Binsuka kashe tare da oona Ofishinsu a Ajali dake karamar hukumar Orumba ta jihar Anambra.

 

Lamarin ya farune a ranar Alhamis da wajan karfe 3:15.

 

Hakanan ‘yan Bindigar sun kuma kaiwa dan majalisar wakilai, Honorable Chris Azubogu,hari inda suka kashe direbansa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *