fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Bidiyon yanda Yarbawa suka je Majalisar Dinkin Duniya suna Zanga-Zangar neman a basu kasar Oduduwa

Yarbawa dake neman ballewa daga Najeriya dan kafa kasar Oduduwa sun jr majalisar Dinkin Duniya inda suke neman a basu daman zaben raba gardama.

 

Kalli bidiyon faruwar lamarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *