fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Biliyan 400 muka rabawa ‘yan Najeriya a matsayin tallafi>>Gwamnatin tarayya

Babban bankin Najeriya,  CBN ya bayyana cewa, Biliyan 400 aka rabawa ‘yan Najeriya a matsayin tallafi.

 

Bankin ya bayyana hakane ta bakin daraktan sadarwarsa, Mr Osita Nwanisiobi a yayin da yake magana a wajan wani taro da aka yi a Enugu.

 

Yace mutane Miliyan 8 ne suka nemi tallafin kudin inda kuma suka tantance tare da baiwa 600,00 daga cikinsu. Ya kara da cewa, yawan kudin da aka baiwa mutanen tallafi sun kai biliyan 400.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *