fbpx
Monday, September 27
Shadow

Biyayyar hana amfani da Twitter da nakeyi ya kare, na koma Amfani da Twitter>>Hadimin Gwamnan Kaduna

Hadimin Gwamnan Jihar Kaduna, Abdallah Yunus Abdallah ya bayyana cewa, biyayyar hanin amfani da Twitter da yake ta kare.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na Twitter a sakonsa na farko tun bayan hanin amfani da kafar da Gwamnatin tarayya ta yi.

 

Ya rubuta cewa, ” Ni fa Loyalty na ya kare yau na dawo Twitter ”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *