fbpx
Friday, May 14
Shadow

Biyu daga cikin daliban Jami’ar Jihar Kaduna da ‘yan Bindiga suka kashe, Dorathy da Sadiq

Wadannan biyu ne daga cikin dalibai 3 da ‘yan Bindiga suka kashe a jihar Kaduna.

 

Daliban na jami’ar Greenfield dake kan hanyar Kaduna zuwa Abuja an gano gawarwakinsu ne a daji dake kusa da makarantar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *