fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Bodiyo: Mun samu kayan Yaki na Zamani, Mun kashe Boko Haram 100, nan da watan Afrilu yakin zai kare>>Sojojin Najeriya

Wani Sojan Najeriya dake yaki da Boko Haram a yankin Arewa Maso gabas ya bayyana cewa suna godiya ga shuwagabannin su saboda samar musu kayan yaki na zamani.

 

Sojan ya bayyana cewa nan da watan Afrilu suke sa ran zasu gama da Boko Haram.  Yace da kayam yakin zamanin ds aka sai musu, Babu inda ba zasu iya shiga ba.

 

Hakanan yace sun kashe Boko Haram kusan 100 inda sauran suka gudu.

 

 

Nigerian soldiers say the war against Boko Haram will be over by April this year.

Bold statement or not we cannot deny the impact sophisticated weapons, like the ST-1 Tank Destroyer seen in this footage is making. A well equipped Nigerian army is unstoppable.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *