fbpx
Friday, April 23
Shadow

Boko Haram 12 sun bakunci Lahira yayin da suka yi yunkurin kaiwa Sojojin Najeriya hari

Boko Haram a daren Asabar data gabata, sun yi kokarin kaiwa Sojojin Najeriya hari.

 

Saidai Sojojin sun mayar da martani inda suka kashe da yawa da kuma tilastawa kungiyar komawa da baya.

 

Bayan harin, Sojojin Najeriya sun kwato Bindigun Ak47 10 da Bindigar kakkabo Jirgin sama da mashin da sauran wasu kayan kungiyar.

 

Wata majiya ce ta shaidawa The Cable haka saidai kakakin Sojin be ce komai ba kan lamarin.

“Also, after exploring the general area with heavy firing as well as engaging them through the mountains with motar bombs, five additional terrorists were discovered dead.

“The troops also recovered 10 AK 47 rifles, one anti-aircraft gun and one motorcycle as well as several other items.”

Mohammed Yerima, army spokesperson, was not available to comment on the development.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *