fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Boko Haram 8000 ne suka tuba suka mika kai ga sojojin

Kwamandan runduna ta 7 ta sojojin Najeriya, Abdulwahab Eyitayo, ya bayyana cewa sama da Boko Haram 8000 ne suka tuba suka mika wuya

 

Ya bayyana cewa, ‘yan ta’addar sun fito ne daga dajin Sambisa da suma dade suna boye inda suka rika mika kawunansu a matsayin tubabbu.

 

Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya bayyana cewa, janar Abdulwahab ya bayyana hakane yayin da kakakin rundunar sojojin Najeriya,  Janar Onyema Nwachukwu ya kai ziyara Maiduguri ranar Talata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *