fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Boko Haram ne suka sace daliban jami’ar Greenfield ba ‘yan Bindiga ba>>Sheikh Gumi

Babban Malamin addinin Islama na jihar Kaduna ya bayyana cewa, Kungiyar Boko Haram ce ta sace daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna ba ‘yan Bindiga ba.

 

Malamin ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a gidan talabijin na AIT inda yace yana da tabbacin hakan.

 

Yace sun yi yunkurin tattaunawa da ‘yan Bindigar inda suka nemi wani bafulatani ya shiga tsakani, yace amma ‘yan Bindigar dake rike da daliban sun gargadi Bafulatanin da cewa, ya kiyayesu in ba haka ba shima zasu saceshi sai ya biya kudin fansa.

 

Yace Shugaban ‘yan Bindigar daga Adamawa yake dan haka ne ake da bukatar daukar matakin gaggawa.

”Yes, really because when we tried to trace them and put some sense into them, the contact who is also a Normadic Fulani, they threatened him. They said if he insists on them they were going to catch him and he will have to pay ransom before he gets out.

And the leader is from Jalingo. He is from Adamawa. He is not the local fulani we have here. So this means that North-Eastern element is coming into this area and we have to move fast. We don’t have that luxury of time.

I have been trying to speak with government but nobody is really trying to listen to me or speak with me on this issue.

We are trying to pacify and remove this banditry and they are responding.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *