fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Boko Haram sun bude sansanoni a Adamawa da Yobe

Rahotanni daga Adamawa da Yobe na cewa ana ganin gittawan mayakan Boko Haram inda ake tsammanin sun bude sabbin Sansanoni ne a jihohin.

 

A Yobe, Boko Haram ta bude sansani a Geidam da wasu sassa jihar, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

Wata Majiyar Tsaro ta bayyana sauran guraren da Boko Haram din ta bude sansanin da Tarmuqa da Yunusari. A jihar Adamawa kuwa akwai Mubi, Madagali da Gombi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *