fbpx
Monday, October 25
Shadow

Boko Haram sun kafa sansani a Abuja>>Afenifere

Kungiyar Afenifere ta bayyana cewa, Boko Haram sun kafa sansani a Abuja.

 

Tace yaduwar ayyukan kungiyar abin damuwane sosai.

 

Tace kuma tana kira ga Gwamnatin tarayya ta bayyana ‘yan Bindiga a matsayin ‘yan ta’adda a daina wani boyeboye.

 

Sakataren yada labaran kungoyar, Jare Ajayi ya aikewa Nigerian Tribune da wannan rahoto.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *