fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Boko Haram sun kafa tuta a jihar Naija

Boko Haram sun kafa tuta a kauyen Kaure dake karamar Hukumar Shiroro na jihar Naija.

 

Gwamnan jihar, Abubakar Sani Bello ya bayyana haka a ganawarsa da masu gudun Hijira a makarantar a makarantar IBB Primary School dake kusa da fadar Sarkin Minna.

 

An mayar da makarantar wajan ‘yan Gudun Hijira bayan da mutane kusan 5,000 suka rasa muhallansu daga karamar hukumar Shiroro.

Bello said, “I am confirming that there are Boko Haram elements around Kaure in Shiroro local government of Niger state. They have taken over the territory, they have installed their flag.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *