fbpx
Friday, May 14
Shadow

Boko Haram sun kai hari Gwoza ta jihar Borno

Da yammacin Jiya, Litinin ne Kungiyar Boko Haram suka kai hari garin Gwoza na jihar Borno.

 

Sun rika harbin kan mai uwa da wabi wanda hakan ya tilasta mutane guduwa suka haye tsaunuka.

 

Sanata Ali Ndume ya tabbatarwa da Vanguard faruwar harin amma yace bai da cikaken bayanin abinda ya faru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *