fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Boko Haram sun kai hari wani kauye sun saci Abinci

Kungiyar ISWAP dsta balle daga kungiyar Boko Haram ta kai hari kauyen Babban Gida inda ta saci kayan abinci.

 

Kauyen na karamar hukumad Tarmuwa ne ta jihar Yobe.

 

PRNigeria ta ruwaito cewa, ISWAP ta kaiwa wani rumbun da ake ajiye abincin da ake baiwa ‘yan gudun Hijira abunci ne wanda hukumar abinci ta Duniya, WPF ke kula dashi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *