fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya hari a Marte

Kungiyar Boko Haram ta kaiwa Sojojin Najeriya hari a garin Marte dake jihar Borno.

 

Kungiyar ta nuna makaman da ta kwace dsga hannun Sojojin, kamar yanda za’a iya gani a wadannan hotunan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *