fbpx
Monday, October 25
Shadow

Boko Haram sun lalata wutar lantarkin Maiduguri inda suka jefa garin cikin duhu

Kungiyar Boko Haram sun lalata wutar lantarkin dake Maiduguri ya hanyar kwantar da injinan dake baiwa garin wuta.

 

Daily post ta ruwaito cewa, ISWAP da suka balle daga Boko Haram ne suka tafka wannan aika-aika.

 

Lamarkn ya farune a kauyen garin Kuturu dake kusa da Auno inda suka kwantar da Injina 4.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *