fbpx
Monday, May 10
Shadow

Boko Haram sun nuna hotuna motocin yakin da suka kwata daga hanun Sojojin Najeriya

Kungiyar Boko Haram ta nuna motocin da ta kwata daga hannun Sojojin Najeriya.

 

ISWAP wadda daga Boko Haram ta balle ta sanar da cewa ta kwaci wadannan kayan ne daga hannun Bataliya ta 156 dake Mainok a harin data kai ranar Lahadi.

 

Sahara Reporters ta ruwaito cewa, mayakan sun kuma bayyana cewa aun kashe Sojoji da dama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *