fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Boko Haram sun saki hotunan Sojojin da suka kama

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan sojojin da ta kama su 2. Boko Haram ta kama sojojin ne a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.

 

Hakanan tare da Sojojin, Boko Haram sun kama wani ma’aikacin jihar Yobe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *