fbpx
Monday, May 10
Shadow

Boko Haram ta kai hari Geidam sake Yobe

Mayakan Boko Haram sun kai hari garin Geidam da yammacin ranar Juma’a. Wasu da suka tsere ne suka rika bayar da labarin.

 

Garinne mahaifar tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Geidam. Boko Haram sun kai harinne da misalin karfe 5.

 

Shugaban karamar, Hon. Ali Kolo ya tabbatar da faruwar lamarin.

“Right now I am in Damaturu for an official engagement and had planned to return back tomorrow (Saturday), only to receive this bad news.

“Presently, I learnt the insurgents are still wreaking havoc as residents flee for safety.

“I am appealing to all and sundry to Pray Allah (God) protect the innocent and may peace be restored in our fatherland “. Kolo stated.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *