fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Boko Haram ta saki Bidiyon harin da ta kai garin Damasak inda ta nuna motocin jami’an tsaro da ta kwace

Kungiyar Boko Haram ta fitar da Bidiyon yanda ta kaiwa garin Damsak Hari.

 

Ta nuna yanda ta kwace mitar jami’an tsaro data Asibiti da kuma yanda ta lalata wasu gine-gine.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *