fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Boko Haram ta tabbatar da nadin sabon Shugabanta bayan mutuwar Abubakar Shakau

Kungiyar Boko Haram ta tabbatar da sabon Shugabanta, Bakura Modu a matsayin Sabon Shugabanta bayan mutuwar Abubakar Shakau.

 

A wani bidiyo da kungiyar ta fitar, wanda kamfanin dillancin labaran AFP ta samo kungiyar tace mabiyanta kada Mutuwar Shekau tasa su yi kasa a Gwiwa.

 

Sannan kuma yayi kiran kada su bi Shugaban ISWAP, Musab Al-Barnawi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *