fbpx
Monday, November 29
Shadow

Budurwa ta fasa aure saboda an ce mata zata zauna gida daya da mahaifiyar mijinta

Wata budurwa ta fasa yin aure saboda an ce mata zata zauna gida daya da mahaifiyar Mijinta.

 

Wadda aka baiwa aikin samar da kayan Amaryar ce take bayar da labari inda tace lamarin ya farune a Abuja.

 

Ta kara da cewa, ita kudin aikin da tayi ma take ji. Budurwar dai ta je gidan da zasu zauna da mijinta ya kama, inda ta tarar har mahaifiyarsa ta rigata shiga gidan.

 

Dan hakane tace ba zata zauna da itaba, lamarin ya kai ga cece-kuce har tace ta fasa aure.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *