fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Budurwa ta kashe kanta bayan da saurayinta ya rabu da ita

Wata matashiya dake karatu a kwalejin Ilimin kimiyya da Fasaha ta Akanu Ibiam dake jihar Ebonyi, ta kashe kanta bayan da saurayinta ya rabu da ita.

 

Olivia James, ta kashe kanta bayan shan guba saboda tabbatar da soyayyarta da saurayinta ta kare.

Rahoton yace ta sha kama saurayin nata na cin amanarta, tana yafe masa amma kuma ya ci gaba.

 

Saurayin dai ya tsere bayan faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *