fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Budurwa ta mutu a dakin Otal da ta je hutawa da Saurayinta

Lamarin ya farune a karamar hukumar Amuwo Odofin dake birnin Legas. Budurwar Esther ta je dakin Otal dinne tare da saurayinta, Emmanuel Isibor.

 

Suna dakin Otaldinne sai Esther ta fara rashin lafiya inda kumfa ya rika fitowa ta bakinta. Saurayin nata ya kira masu kula da otal din inda cikin gaggawa aka fita da ita aka kaita Asibiti.

 

Saidai ta rasu a hanyar zuwa Asibitin. Hukumar ‘yansandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace suna kan Bincike.

 

“But around 11pm, Emmanuel Isibor called on the manager for assistance as the lady developed a sudden ailment, which caused foamy substances to come out from her mouth and nostrils.

“She was rushed to the First Line Hospital, where a doctor pronounced her dead.”

When contacted, the state Police Public Relations Officer, Muyiwa Adejobi, said, “Yes, the case was reported to us and we are still investigating it.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *