fbpx
Monday, November 29
Shadow

Budurwa ta yi blocking saurayinta, ta kuma tsere bayan da ya tura mata Miliyan 2 maimakon Dubu Dari 2 bisa kuskure

Wata budurwa ta bace bayan da saurayinta ya aika mata da makudan kudi masu yawa da baya taba tsammani ba.

 

Wani ma’abocin shafin Twitter ne ya bayyana haka inda yace budurwar ta nemi saurayinta ya bata Naira 200,000 amma sai ya aika mata da miliyan 2 bisa kuskure.

“Nigga told you he doesn’t want any emotions attached to una friendship. But you claim you love him & want more than friendship. Son of man decided to give in. You asked of #200k for assistance, nigga sent you $42MiIlion Instead. Next thing is to block nigga for 2months & ghost!”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *