fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Buhari ba zai mana Adalci a zaben shekarar 2023 ba>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Benue, Nyesome Wike ya bayyana cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari bai shirya yin adalci ba a zaben shekarar 2023.

 

Ya kara sa cewa kin amincewar da ‘yan majalisar APC suka yi da fitar da sakamakon zabe ta kafar sadarwar zamani, kamar an yiwa ‘yan Najeriya,  Juyin Mulki ne.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan mika masa kyautar gwarzon gwamnan shekara da kamfanin Leadership Media Group ya bashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *