fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Buhari mutum ne me nuna kabilanci>>Kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Kungiyar kare muradun Yarbawa ta Afenifere ta caccaki Shugaban kasa,  Muhammadu Buhari kan maganar da yayi a hirar da aka yi dashi a Arise TV.

 

Sakataren kungiyar, Sola Ebiseni ne ya bayyana haka inda yace maganganun da shugaba Buhari yayi a ganawar cike suke da karya da nuna bangaranci da rashin girmamawa.

 

Ya bayyana cewa, ko da kundin tsarin mulkin da shugaba Buhari ke ikirarin aiki dashi, bai sanshi ba.

 

Ya kuma ce ba gaskiya bane ikirarin Shugaban kasar na cewa baya nuna bangaranci wajan bayar da mukamai.

”Buhari has sheer contempt for Nigerians as an unrepentant tribalist.

“First, his arranged interview on Arise Television is not a substitute for the clamour of Nigerians that the President, as the father of the Federation, should speak to Nigerians in this critical times.

” He is pathetically unschooled in the constitution which he often claims to guide him in spite of its manifest flaws.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *