fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Buhari na son kawar da hankalin mutane daga gazawar gwamnatinsa ne shiyasa ya koma fada da Twitter>>Gwamna Ortom

Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa, Gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta gazane kuma tana son kawar da hankalin talakawa daga gazawarta shiyasa ta koma fada da Twitter.

 

Gwamnan ya bayyana haka ta shafinsa na Twitter inda ya shiga cikin jerin manyan mutanen da suka take dokar hana amfani da shafin.

 

Yace hana Amfani da Twitter take hakkin ‘yan Najeriya ne na fadar Albarkacin bakinsu.

The governor tweeted, “The ban on Twitter is not only illegal, but it is also an ill-advised move to divert the attention of Nigerians from the FG’s failure to tackle insecurity in parts of the country.

“It amounts to suppression of fundamental human rights and gagging of social media.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *