fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Buhari na da hakuri, Idan Obasanjo ne ba zai taba yadda a mai irin wannan caccakar ba>>Ngige

Ministan Kwadago, Chris Ngige ya bayyana shugaba Buhari a matsayin shugaba me bin doka da oda.

 

Yace irin caccakar da akewa shugaba Buhari yana hadiyewa, da Olusegun Obasanjo ne, ba zai taba dauka ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *