fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Buhari na matukar hakuri da ‘yan Najeriya, ana ta mai abubuwa yana kawar da kai>>Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa, Shugaba Buhari na hakuri da halayyar ‘yan Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da gidan talabijin na TVC inda yace har yanzu jam’iyyar APC ce jam’iyya mafi karfi a Najeriya.

 

Ya bayyan cewa, zanga-zanga da aka samu abu ne ba me ban mamaki ba kasancewar Dimokradiyya ake a Najeriya.

 

Yace amma inda ake sanin karfin jam’iyya shine idan an zo zabe, kuma masu tantama zasu sha mamaki.

I think APC is still the strongest, most reliable and dependable party in Nigeria today. (And) I don’t think Buhari has failed us. I think he has tolerated us,” he said.

“And you know we had a president, even though a civilian president, who couldn’t take all this rubbish that some people are doing. But he (Buhari) is taking everything.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *