fbpx
Friday, April 23
Shadow

Buhari ya yi Allah wadai da yunƙurin juyin mulki a Nijar

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da yunkurin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar.

Tun misalin ƙarfe 3:00 na tsakar dare aka fara jin harbe-harbe a kusa da Fadar Shugaban Ƙasa kuma an ɗauki kusan minti 15 ana yi.

Gwamnatin Nijar ta ce an ƙaddamar da bincike kan sojojin da suka jagoranci juyin mulki, kwana biyu kafin rantsar da sabuwar gwamnatin Bazoum da aka zaɓa – karon farko a tarihi da wata gwamnatin farar hula za ta miƙa mulki ga wata gwamnatin dimokuradiyya.

Shugaban Najeriya a cikin wata sanarwar ya ce “duk wani yunƙuri na haramtacciyar hanya don hambarar da gwamnatin da aka zaɓa ta hanyar dimokiradiyya ba abin ƙyama ba ne kawai, abin Allah wadai ne ga gwamnatocin dimokiradiyya a duniya.”

“the international community is hostile to the change of government by violent and unconstitutional means.”

“It is utterly naive to attempt the removal of an elected government by force.

“Military political adventurers should respect the will of the people and respect constitutional order.

“I’m particularly concerned about the negative impact of coups on African stability, peace and progress.

“Nigeria cannot be indifferent to these dangers to Africa. Coups are out of fashion and the involvement of the military in violent change of government is doing more harm than good to Africa”, the President said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *