fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Burodin yakin neman zaben Atiku Abubakar ya bayyana a Kano

Magoya bayan tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar sun fara buga Burodi a Kano da suka masa sunan Atiku kawai.

 

Hakan na zuwane yayin da ake raderadin cewa, Atiku Abubakar na neman tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *