fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Auratayya

Hotunan yanda wani ya auri mata 4 a rana daya

Hotunan yanda wani ya auri mata 4 a rana daya

Auratayya
Wani dan kasuwa ya dauki hankulan mutane sosai bayan da ya auri mata 4 a rana daya.   Dan kasuwar daga kasar Gabon, Mesmine Abessole ya auri matayen masu sunayen Madeleine Nguema, Prisca Nguema, Nicole Mboungou, Carene Sylvania Aboghet wands aka daura a birnin Libreville na kasar, kuma mutane da yawa sun halarci wajan bikin.   An dai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan wannan aure.
Wani matashi ya mutu a hatsarin mota kwana biyu bayan bikin aurensa

Wani matashi ya mutu a hatsarin mota kwana biyu bayan bikin aurensa

Auratayya
Wani dan Najeriya, Jamilu Abdulhamid ya mutu a hatsarin mota kwana biyu bayan daurin aurensa a jihar Kano. An tattaro cewa Abdulhamid da matarsa, Saratu Abdul Salisu sun yi aure a ranar Lahadi, 11 ga watan Yuli a jihar Kano. Sabbin ma’auratan sun yi hatsarin mota wanda ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Talata, 13 ga watan Yuli. Yayin da angon ya mutu nan take, amaryar ta samu mummunan rauni kuma yanzu haka tana karbar magani a wani asibiti da ba a bayyana ba a Abuja. Abokin ango, Kabiru Garba, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce ma'auratan sun bar Kano zuwa Abuja tare da shirin zuwa Jamhuriyar Benin inda ya kamata su zauna. Kalli hotuna daga bikin aurensa a kasa.....
Dan Achaba ya gudu ya bar matarsa bayan da ya ji an ce ta haifi ‘yan biyu

Dan Achaba ya gudu ya bar matarsa bayan da ya ji an ce ta haifi ‘yan biyu

Auratayya, Uncategorized
Mijin wata mata Abibat Kehinde ya gudu ya barta a Asibitin Epe dake Legas bayan da ta haifi 'yan biyu kuma ake binsu bashin 131,000.   Ta shafe watanni 3 a Asibitin kamar yanda ta shaidawa kamfanin dillancin labaran Najeriya,  NAN.   Ta bayyana cewa tun watan Maris take a Asibitin kuma kullun kudin karuwa suke. Saidai ta kara da cewa ta biya Dubu 30 cikin kudin wanda asali 161,000 ne.   Tace mijin nata yace yaro daya ma ba lallai ya iya ciyar dashi ba ballantana ace yara 2 da mahaifiyarsu.   Da aka tuntubi hukumar Asibitin ta tabbatar da labarin, kamfanin Dillancin labaran Najeriya,  NAN ya ruwaito me kula da jin dadin ma'aikata na Asibitin, Ayanbisi Rauf na cewa akwai mata 3 dake fuskantar irin wannan matsalar yace kuma sai sun biya akalla kaso ...
Wata mata ta koka da rashin Kulawar aure daga mijinta na tsawon shekaru 4

Wata mata ta koka da rashin Kulawar aure daga mijinta na tsawon shekaru 4

Auratayya
Wata mata ta koka da rashin Kulawar Aure da mijinta bai bata har tsawon shekaru 4.   Matar tace tun da ta samu ciki mijinta ya daina kula da ba ta hakkin kwanciyar aure. Saidai tace a wancan lokacin ta fahimta amma daga baya abin ya fara damunta.   Tace shekaru 4 kenan duk sanda tawa mijin nata magana sai yace bashi da cikakkiyar lafiyane shiyasa, kamar yanda Pulseng ta ruwaito.
Fasto ya lakadawa matarsa duka har ta mutu bayan da ya gano tana cin Amanarsa

Fasto ya lakadawa matarsa duka har ta mutu bayan da ya gano tana cin Amanarsa

Auratayya
Wani Fasto ya lakadawa matarsa Duka harvta mutu bayan da ya gano tana cin amanarsa.   Lamatin ya faru a karamar hukumar Eket dake jihar Akwa-Ibom.  Inda Fasto Okachukwu Christopher ya kashe matarsa, patient Christopher me shekaru 40.   Kakakin 'yansanda jihar, Odiko Macdon ya tabbatar da kama Faston, bayan samun bayanan sirri, bayan da ya kashe matar, ya binneta a cikin wani kabari.   Yace ana bincike akansa kuma idan an Kammala za'a gabatar dashi a gaban Kotu. The Akwa Ibom State Police Command has arrested one Ukachukwu Enoch Christopher for murdering his wife and burying the corpse in a shallow grave in his compound. “On 16th of June, 2021,  around 2pm, relying on information from youths of the area, the DPO of Eket Police Division, CSP Sunday Digh...
Hotuna: Matar aure da Kwarto sun makale yayin Lalata

Hotuna: Matar aure da Kwarto sun makale yayin Lalata

Auratayya
Wata matar aure da kwartonta sun makale yayin lalata. Lamarin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa hakan bai saba faruwa ba.   Lamarin ya farune da safiyar yau, Laraba, 16ga watan Yuni a yankin Birnin Gulu na kasar Uganda.   Bayan sun gama lalatar, sun yi kokarin rabuwa amma lamarin ya faskara, kamar yanda wani shaida ya fada, sun kurma ihu inda jama'a suka taru dan basu dauki.   Basu samu suka rabuba, sai da mijin ya halarci wajan ya taba matarsa. Duka dai an tafi dasu ofishin 'yansanda. Cheating sexually is bad. #There was drama this morning in Gulu city as a married woman who was having sexual intercourse with another man got stucked like dogs.in that after they were done with sex,their sexual organs could not seperate but was stucked in that it ...
An kama Faston da yawa Matar aure me ibada a cocinsa ciki

An kama Faston da yawa Matar aure me ibada a cocinsa ciki

Auratayya
  An gurfanar da wani Fasto da yawa matar aure me zuwa Ibada a cocinsa ciki.   Lamarin ya farune a kasar Zambia kamar yanda Zambia Observer ta sanar. Ruth Musonda ta tabbatar da cewa sun jima suna lalata da faston kuma har ta haifa masa da.   Shima dai mijinta, Omedi Musonda ya bayyana cewa ya gano matarsa na cin amanarsa ne hanyar wayar da take yi da faston.   Mijin yace da ya fuskanci Faston, ya amince da aikaya laifin kuma har yace zai bashi kudi dan ya yafe masa amma daga baya ya canja ra'ayi, yace be aikata ba.