fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Entertainment

Ku daina jin tsoron Harsashi>>Ministan Tsaro ya gayawa Sojojin Najeriya

Ku daina jin tsoron Harsashi>>Ministan Tsaro ya gayawa Sojojin Najeriya

Entertainment, Tsaro
Ministan Tsaro, Bashir Salihi Magashi, ya bayyanawa Sojojin Najeriya cewa, su daina jin tsoron Harsashi.   Ya bayyana hakane a yayin da ya kaiwa Sojojin ziyarar karfafa gwiwa a Maiduguri.   Yace aikinsu shine su kare kasa, kuma si daina jin tsoron harsashi saboda idan shine zai kashesu, koda suna gida zai samesu, idan kuma ba ta hanyar harbin bindigane zasu mutu ba, to bazai samesu ba. “You should not be afraid of the bullet because it can even meet you in the house if it means you dying by it.   “But if you are not meant to die by the bullet, it will never kill you even at the heart of a war.”
El-Rufai’s Wife Visits Her Farm, Says Husband Won’t Pay Ransom If She Is Abducted

El-Rufai’s Wife Visits Her Farm, Says Husband Won’t Pay Ransom If She Is Abducted

Entertainment
Governor Nasir El-Rufai Kaduna State has cautioned his wife Hadiza El-Rufai that he wouldn't pay a penny to kidnappers if she gets abducted. She made this wrote this on her Twitter handle as she visited her farm; She wrote: “At my farm today. Anyone thinking of * me should not bother. The man has already warned me that he will not pay any **” Although the Kaduna first lady did not use the words ‘kidnapping’ and ‘ransom’’ users can easily understand the context of her post.
Ku biya harajin ku idan kuna son Abuja ta koma kamar Dubai>>Hukumar Haraji ta Abuja

Ku biya harajin ku idan kuna son Abuja ta koma kamar Dubai>>Hukumar Haraji ta Abuja

Entertainment
Hukumar Kula da Haraji ta Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT-IRS) ta bukaci duk mazauna garin da su dinga biyan kudin harajin su a cikin lokaci, tana mai cewa hakan ita ce kadai hanyar da za ta iya mayar da garin kamar Dubai Singapore A lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja a ranar Lahadi, Shugaban Hukumar, Abdullahi Attah yace Abuja babban gari ne mai dajara, ya kara da cewa ta hanyar biyan haraji ne kaidai zai sa garin ya shiga jerin manyan birane duniya kamar Singapore da Dubai. Dubai dai na daya daga cikin manyan garuruwan da ake yawon bude ido a fadin duniya.
Covid-19: An samu sabbin mutum 643 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Covid-19: An samu sabbin mutum 643 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Entertainment, Kiwon Lafiya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 643 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya. A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 140,391 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar. https://twitter.com/NCDCgov/status/1358915512550510595?s=20 Baya ga haka an sallami mutum 11,525 a kasar baki daya.
PHOTOS: Dapo Abiodun’s new look sets tongue wagging

PHOTOS: Dapo Abiodun’s new look sets tongue wagging

Breaking News, Entertainment
Governor Abiodun through his official Twitter page @dabiodunMFR, shared his new year message unveiling his new look, which has generated mixed reactions on social media especially Twitter. “The past year came with its own challenges, but we are grateful we have renewed hopes for a better New Year 2021. The Ogun State Government remains committed to good governance and productive investments in critical sectors.” He tweeted. Below are some reaction generated by the new look on social media; Ridwan Adeleke said, “When did you start growing beards sir? It’s fine but It really changed your looks… You resemble Chris Ngige” @GreatRufus1 said, “I almost can’t recognise my Governor again with his white Irun’gbon. 2021 look na wow!” @boda_lanre said, “Hahahaha, The mask worn all ...
Court Summons Rarara For Hiding Married Woman That Appeared In His Music Video

Court Summons Rarara For Hiding Married Woman That Appeared In His Music Video

Breaking News, Entertainment, Gist/Social Media
Upper Shariah court at Kofar kudu in Kano has requested the presence of President Muhammadu Buhari’s popular singer Dauda Kahutu Rarara to appear before it on December 22 over alleged illegal camping and hiding of a married woman, name (withheld) who appeared in one of his musical videos. This was in response to a direct complaint by husband of the woman, who claimed that the singer used his wife, a married woman in his recent music video ‘Jihata, Jihata ce’ after which her whereabouts remain unknown. The husband also noted that for three months the whereabouts of his wife is unknown to him, that the court should intervene.
Yan bindiga sun sace matafiya uku a Abuja

Yan bindiga sun sace matafiya uku a Abuja

Entertainment, Tsaro
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya ta dakile yunkurin sace mutane 19 a kan hanyar Pei-leilei da ke kan hanyar Kwali. Rundunar ta ce tana kokarin ceto mutane ukun da ke hannun ‘yan bindigar da suka tsere zuwa dajin a ranar Laraba. A cewar wata sanarwa a ranar Alhamis ta bakin kakakin rundunar, ASP Mariam Yusuf, ta ce an samu nasarar kubutar da mutanen 19 din ne daga hadin gwiwar jami’an ‘yan sanda daga rundunar“ wadanda suka amsa ba tare da bata lokaci ba suka kuma yi musayar wuta da wasu ‘yan bindiga dauke da muggan makamai." Sanarwar mai taken, '' Yan sanda sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane 19 a hanyar Pei-leilei,". "Rundunar ta tabbatar wa da jama'a alwashin na gabatar da matakan yaki da aikata laifuka don tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin jama'a a bab...

FG declares Thursday as public holiday in respect of id-El-Maulud

Entertainment
Thursday October 29, 2020 has been declared as public holiday by the federal government in respect of the id-El-Maulud Celebration in commemoration of the birth of the Holy Prophet Muhammad peace be upon him. This was disclosed by the Minister of Interior, Rauf Aregbesola, in a statement signed by Mohammed Manga, Director (Press & Public Relations) in the ministry. While congratulating the Muslim faithful both at home and abroad for witnessing this year’s holy occasion, he enjoined them to imbibe the spirit of love, patience and perseverance which he said are the virtues of the Holy Prophet Muhammad peace be upon him.