fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Chelsea da Burnley sun tashi 1-1

An tashi kunnen doki a wasan da aka buga tsakanin kungiyar Chelsea da Burnley da yammacin yau.

 

Kai Havertz ne ya fara ciwa Chelsea kwallo amma daga baya Burnley suka farke kwallon inda a haka aka tashi wasan 1-1.

 

Ganin Rose Barkley a cikin fili ya farantawa magoya bayan chelsea rai sosai.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *