fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Chelsea ta sabuntawa kocinta Thomas Tuchel kwantiraki na tsawon shekaru biyu

Thomas Tuchel ya koma Chelsea a watan janairu inda ya maye gurbin zakaran kungiyar Frank Lampard a matsayin koci da kwantirakin watanni 18.

Chelsea ta sabunta kwantirakin Tuchel ne bayan yayi nasarar taimakawa kungiyar ta doke zakarun Firimiya, Manchester City daci 1-0 ta lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai.

Thomas Tuchel, wanda PSG ta kora a lokacin kirismeti ya taimakawa Chelsea ta kammala wannan kakar ata uku a saman teburin gasar Firimiya.

Kuma ya bayyanawa shafin Chelsea na yanar gizo cewa yaji dadin sabunta kwantirakin da Chelsea tayi mai.

Thomas Tuchel: Chelsea boss signs two-year extension to his deal at Stamford Bridge after winning Champions League

The 47-year-old arrived at Stamford Bridge in January, replacing club legend Frank Lampard as head coach on an initial 18-month deal “with the possibility of an extension”.

That extension has been granted after the German, who was sacked by Paris-Saint Germain on Christmas Eve, delivered the Champions League trophy courtesy of a 1-0 victory over Premier League champions Manchester City.

Tuchel guided Chelsea to a fourth-place finish in the Premier League during the 2020/21 season and also reached the FA Cup final, where his side were beaten 1-0 by Leicester City at Wembley.

On the extension of his contract, Tuchel told the club’s official website that he’s grateful for the experience and very happy to stay part of the Chelsea family.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *