fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ci gaba da barin Pantami a matsayin minista zai sa a ci gaba da kallon Gwamnatin Buhari a matsayin me goyon bayan ta’addanci da Son musuluntar da Najeriya>>Dan PDP, Dr. Umar

Dan jam’iyyar PDP, Dr. Umar Ardo ya bayyana damuwarsa kan ci gaba da barin Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami a matsayin Minista bayan da aka zargi Ministan da goyon bayan kungiyoyin dake ikirarin jihadi.

 

A baya, Dr. Umar ya Rubuta cewa, yana da wuya a daina zargin gwamnati da ta’addanci da Musuluntar da Najeriya da goyon bayan Fulani muddin ta ci gaba da barin Pantami a matsayi  Minista.

 

A wata sabuwar hira da Punchng ta yi da Dr. Umar, ta bijiro masa da wannan magana. Ya kuma nanata cewa, yana nan kan bakansa.

 

Yace bai san dalilin da yasa shugaba Buhari ya kasa sauke Sheikh Pantami ba, ko yana da wata alaka ta kut da kut tsakaninsu ne ko kuwa a’a?

In an opinion you wrote recently, you mentioned that it would be difficult, if not impossible, to extricate the government of accusations of extremism, Islamisation, Fulanisation, and so on with the retention of Dr Isa Pantami as a minister after he was exposed to being sympathetic to global terrorist groups in the past. Why do you think the Presidency must have retained Pantami despite his own confession and public outrage?

 

I don’t know why. Maybe President (Muhammadu) Buhari has a personal liking for Dr Pantami. For all l know, neither the Glorious Qur’an nor the Hadith of the Holy Prophet changed; what changed is the status of the preacher, which in turn changed the interpretation. But whatever the reason is, I still stand on what I wrote then.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *