fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Cigabane Kayan Masarufi Sudinga Tashi Suna Kara Daraja>>Garba Shehu

Cigabane Kayan Masarufi Sudinga Tashi Suna Kara Daraja, Cewar~ Garba Shehu

A Halin Yanzu Mumuke Cida Kanmu Harma Muciyar Da Wasu Kasashen Makobtanmu Sabida Haka Duk Lokacin Da Kayan Masarufi Suka tashi Zakaga Kudade Na Kara Samuwa Ga Alummarmu,

Garba Shehu, Ya cigaba da Cewa Zakaga Manomin da Baikai Ya Mallaki Dubu Dari ba Amma Saikaga Ya biya Aikin Hajji, Wannan cigabane Matuka,

In Banda Muhimmanci da Mukaba Aikin Noma da Da Lokacin Da Aka Shiga Wannan Annobar ta Corona da Halinda za A Shiga A Wannan Kasar Zai ta azzara Sosai, Cewar Garba shehu Maima Magana Da Yawun Shugaban kasa.

Jaridar Punch Hausa ce ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *