fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Cikin watanni 2, Gwamnatin Buhari ta biya tsageran Naija Delta Biliyan 2 kudin tallafi

Gwanatin tarayya ta baiwa tsageran Naija Delta tallafin Biliyan 2.63 a cikin watanni 2 da suka gabata.

 

Rahoton hakan ya fito ne daga Ofishin me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin Naija Delta.

 

Kungiyar nan ta Budgit dake saka ido kan yanda ake kashe kudin gwamnati ce ta bayyana haka a sanarwar data fitar.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *