fbpx
Friday, January 21
Shadow

Cin amanar kasa:An kama dansanda bisa zargin sayarwa da bata gari makamai

A jihar Kwara, an kama wani dan sanda me kimanin shskaru 38 da zargin sayarwa da bata gari makamai.

 

An kamashi ne tare da bata garin wanda ake zargin ‘yan kungiyar Asiri ne.

 

Wanda ake zargin dai ya amsa laifinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *