fbpx
Sunday, May 16
Shadow

Ciwon shanyewar rabin jiki ta kama Maina a gidan yari

Tsohon shugaban hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya fuskanci ciwon shanyewar rabin ciki a gidan yarin kuje ds ake tsare dashi a babban birnin tarayya, Abuja.

 

Lauyansa, Anayo Adibe ne ya bayyana haka. Ya bayyana hakane yayin wani shiri a gidan rediyo da aka yi dashi.

 

Yace, ya kai masa ziyara amma abinda ya gani bai ji dadi ba saboda mainan bashi da lafiya. Yace duk da akwai likitoci dake dubashi a gidan yarin amma matsalar itace babu isassun kayan aiki.

I visited him at the prison about a week ago and from the visit, he was not looking fine at all,” Adibe said.

 

“I was told he had suffered a mild stroke, his blood pressure has been very high and his sugar level has risen astronomically. He is in a very bad shape.”

 

He said although the resident doctor at the correctional facility has tried to keep Maina’s health under control, the facility is not equipped enough to give him adequate medical attention.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *