fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Ciwuka 10 da yin jima’i akai-akai ke warkarwa ga ma’aurata

Jima’i na gaba-gaba a rayuwar aure da ke karawa masoya shakuwa da kuma soyayyar juna.

 

Masana kiwon Lafiya, sun bayyana cewa Jima’i na kara lafiyar kwakwalwa da kuma inganta lafiyar jiki. Ga maza hana hana rashin kuzari sannan kuma maau yi akai-akai yana rage musu hadarin kamuwa da ciwon zuciya.

 

Binciken ya gano cewa Jima’i ga Mutanen da suka haura shekaru 50 ya fi amfanarwa fiye da matasa. Hutudole ya samo muku ciwukan da jima’i akai-akai ke warkarwa ga ma’aurata.

 

1. Ciwon Zuciya, Masana kiwon Lafiya sun bayyana cewa yawan jima’i akai-akai na rage hadarin kamuwa da ciwon zuciya.

 

2. Ciwon kai:A yayin jima’i jikin musu yi na fitar da wani sinadari da ake kira da Oxytocin wanda ke taimakawa wajan karawa mutum nutsuwa. Wanna na rage hadarin kamuwa da ciwon kai.

 

3. Tsananin damuwa da Bacin Rai,Jima’i akai-akai yana kore tsananin damuwa da bacin rai.

 

4. Rashin Bacci:Jima’i na kawar da ciwon rashin bacci da wasu kan samu kansu a ciki, musamman da dare.

 

5. Matsalar Fitsari: Yawan jima’ai akai-akai na rage hadarin kasa yin fitsari saboda yana karawa mafitsara kwari.

 

6. Mura, Masana sun yi ittifakin cewa jima’i na kawo sauki ga mura, saboda a yayin jima’i jiki na fitar da sunadaran dake yakar kananan cututtuka wanda kuma mura na ciki.

 

7. Ciwon Gabbai: Jima’i akai-akai na kawar da ciwon gabbai.

 

8. Kyawun Fata,a yayin jima’i,  Jiki na fitar da wasu sinadarai da akewa Toxins wanda ke taimakawa fata gyaruwa.

 

9. Jima’i na maganin Prostate cancer.

 

10. Jima’i na maganin cancer Mama.

 

Here’s the top 10 diseases that can be cured by love making;

 

1. Heart Problems: Love making helps with the betterment of heart functioning. It decreases the risk of heart attacks and other heart-related disorders. This is regarded as one of the top diseases that can be cured by love making.

 

2. Headache: During love making, a hormone called oxytocin is released and this releases endorphins. This helps in relaxing the body and mind and also relives and cures headaches. To calm the headache, this practice is very effective as it releases oxytocin and increases endorphin. Even this hormones helps body and mind to relax naturally.

 

3. Antidepressant: This is considered as one of the best antidepressants and helps boost the self esteem as well.

 

4. Insomnia: If you’re unable to have some sound sleep at night, you’ll immediately fall asleep after a session of love making as the tensions are relieved.

 

5. Urinary Incontinence: This is also one of the diseases that can be cured by love making. Intimacy will helps relieve urinary incontinence as it strengthens the pelvis and prevents urinary leakage.

 

6. Influenza: The benefits of a healthy sex life are abundant and one of them is this. If you are down with flu, the best thing you can do is to make love? Weird, eh? Well, it is true because during lovemaking the antibody production is discharged inside the body and this acts as a potent antiviral.

 

7. Muscle Overload: Combating muscle and joint overloads is also one of the top health benefits of love making. Having intimacy relaxes the muscles and also eases the muscle and joint pain.

 

8. Glowing Skin: Love making benefits do not end yet. Have you always been wanting for that glowing skin? Then all you need to do is to have sex every day. During lovemaking, toxins are released from the body and this helps in improving the skin condition.

 

9. Prostate: This is considered as one of the top benefits of making love every day. It reduces the risk of developing prostate cancer. It protects us against tumours and acts as a protective barrier.

 

10. Breast Cancer: So, here is a piece of good news for women. One of the top diseases that can be cured by love making is breast cancer. Stimulation of the breast causes the release of oxytocin, which protects the breasts from developing cancer.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *