fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Ciyo bashi dan ciyar da jama’a sakaraci ne>>Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa,  ciyo bashi dan gudanar da ayyukan yau da kullun sakarci ne.

 

Ya bayyana haka a wani Bidiyo da Channels TV ta wallafa inda ya bayar da misalin cewa.

 

Idan kana son bude kasuwanci, ka ciyo bashin rabin kudin, rabin ka saka kudinka, to zaka iya samun nasara.

 

Amma idan ka ciyo bashi dan ciyar da kanka da iyalanka, hakan shiriritace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *