fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

CJN ya ɗage ƙaddamar da alƙalan kotun ɗaukaka ƙara 18 har sai baba ta gani

Babban jojin Najeriya, Ibrahim Muhammad ya dage rantsar da sabbin alkalai 18 na kotun daukaka kara.

An shirya gudanar da bikin nadin ne a ranar 29 ga Afrilu, amma yanzu an dage ba tare da wani lokaci ba.

Kodayake babu wani dalili da aka bayar na dage zaben, amma hakan na da nasaba da yajin aikin da kungiyar ma’aikatan shari’ar Najeriya (JUSUN) ke yi.

Ana kuma sa ran za’ayi wa alƙalan bincike domin tabbatar da cewa basu da wani bakin fenti kafin su soma aiki a sabbin wuraren da zasu yi ayyukansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *