fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Cocin Katolika tace Mbaka kar ya kara saka baki a harkar Siyasa

Cocin Katolika ta dakatar da babban Limamin coci a jihar Enugu, Rev. Fr. Ejike Mbaka da saka baki akan al’amuran siyasa.

 

Saidai Cocin tace har yanzu shine shugaban cocinsa, bata dakatar dashi ba amma dai ya daina saka baki a harkar Siyasa.

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *