fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Coronavirus na shirin dawowa, ta kashe mutabe 18 a rana daya a Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa annobar cutar coronavirus na shirin dawowa Najeriya gadan-gadan inda ta kashe mutane 18 a rana daya.

 

Hakan na zuwane bayan da ta kashe mutane kusan 2 a kasa da mako da ya da ya gabata.

 

Coronavirus ta yi kisanne ranar Alhamis kuma yawan wanda suka kamu sun nunka, ninki 5. Jimullar wanda cutar ta kashe sun kai 2117.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *