fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Coronavirus ta kashe mutane 17 a rana daya a Najeriya

Muyane 17 suka mutu sannan wasu 597 suka kamu da cutar coronavirus.

 

Hakan na cikin Rahoton da hukumar Lafiya ta NCDC ta fitar a jiya Talata.

 

Legas ce dai akan gaba da mutane 204, sai kuma jihar Rivers me 89 da kuma 65 a jihar Edo sai 50 a babban birnin tarayya Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *