fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Covid-19: An samu sabbin mutum 506 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 506 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 139,748 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

 

 

Baya ga haka an sallami mutum 11,525 a kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *