fbpx
Saturday, April 17
Shadow

COVID-19: Muna da kwarin gwiwa da tabbacin cewa allurar AstraZeneca zata ceci rayukan yan Nageriya – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada kwarin gwiwa kan karfin allurar Astrazeneca don ceton rayuka, tana mai cewa za ta ci gaba da ba da magungunan ga ‘yan kasa.

Gwamnati ta ce yanke shawarwarin ci gaba da ba da allurar rigakafin shi ne abu mafi muhimmanci.

Hukumar bunkasa kiwon lafiya a matakin farko ta kasa, NPHCDA, wacce ta bayyana haka a cikin wata sanarwa, ta ce “babban abunda tasa a gaba shi ne kiwon lafiya da lafiyar mutanen Najeriya.

Shugaban sashen hulda da jama’a, Mohammad Ohitoto ya kara da cewa allurar rigakafin ba ta da wata illa, domin kuwa daga cikin mutane da akayi wa allurar rigakafin babu wanda ya samu wani masala a lafiyar sa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

  • Wallahi wallahi wallahi karyane shikanshi shugaban kiwon lafia shima bashi da cikarkiyar lafia dakakecewa zakataimakawa wasu Maina sama yaci balle yabawa na kasa wannan zancen banza.ceton Allah mukeso banakuba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *